حضرت زهرا س
Sayyida Faɗima ta rayu tana maɗaukakiya, mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan
Sayyida Faɗima ta rayu tana maɗaukakiya, mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan ƙuraishawa suka nemi auranta, amma Annabi (saww) yana cewa: yana sauraron hukuncin Allah.
Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta
Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta
mai ladabi da kyawawan dabi'u, don haka jamaa da dama daga sahabbai kamar Khalifan farko da na biyu da wasu daga manyan ƙuraishawa suka nemi auranta
shin ka san saboda menene tafsirin sunan Faɗima? Sai sai na ce: Bani labari ya shugabana! Sai Imam ya ce: an yantata daga sharri (babu wani sharri da zai sameta.
(Faɗima tana da sunaye guda tara a wajan Allahm mai girma da ɗaukaka Daga cikin sunayenta: Fadaima (wacce Allah ya ƴantata kuma ya ƴanta masoyanta daga shiga wuta