Muakamn Imam Ali (as)

Manzon Allah (saww) ya ce da Ali (a.s): “Kai a wajena – ya Ali- kamar Haruna (a.s) ne da Musa (a.s), sai dai babu annabi bayana”. Sai ya tabbatar da duk wata alaka da take tsakanin Musa da Harun (a.s) amma domin gudun kada mutane su dauke Ali a matsayin A

Manzon Allah (saww) ya ce da Ali (a.s): “Kai a wajena – ya Ali- kamar Haruna (a.s) ne da Musa (a.s), sai dai babu annabi bayana”. Sai ya tabbatar da duk wata alaka da take tsakanin Musa da Harun (a.s) amma domin gudun kada mutane su dauke Ali a matsayin Annabi sai manzo mai hikima ba tare da wata fasila ba sai ya togace annabta daga imam Ali (a.s).

AttachmentSize
File 12726-f-hoosa.mp443.59 MB

Ƙara sabon ra'ayi