عرفان اسلامی
Tawassuli baya nufin cewa wanda ake tawssuli dashi yana da kudira da iko koma bayan Allah ba a kan biyawa mutum bukatunsa, kuma yana nufin ana bauta masa bani, sai dai ana tawassuli da shi ne saboda Allah ya yi umarni da haka.
Abinda ake nufi da bada shi ne cwa allah ya na sauya abin da ya so a lokacin da ya so, wannan ma’ana ita ce ta zo a cikin Alkur’ani mai girma, Allah yana cewa: Ubangijinka yana shafe a bin da yake so kuma ya tabatar, da abin yake so, domin uwar littafi t