Hadin kan Musaulmi
Allah madaukakin sarki a cikin kur'ani ya haramtawa musulmi yin rikici a tsakaninsu, ya umarcesu da su kasance masu rikoda igiyar Allah gabadaya, ita dai igiyar Allah ana fassara ta da ce: shi ne Kur'ani da iylan gidan Annabi (saww).
Sabanin fahimta ta addini, bai halatta ya zamanto abin da zai kasance ya raba mana kawuka ba, abibn da ake nufi da hadin kai shi ne kowa ya aikata fahimtarsa ba tare da hana waninsa aikata abin da shima ya fahimta ba, abin da ake so kwai shi ne a zauna lafiya da juna, babu tilastawa a cikin addini, don ka fahimci wani abu to hakan ba yana nufin cewa lallai kai kadai ne shiryayye ba duk wanda bai bika shi ne kafiri, shi ne mushriki, irin wanann mummunan tunani shi ne abin da ya rarraba kan musulmi.
Attachment | Size |
---|---|
Hadin kan Musaulmi | 33.53 MB |
Ƙara sabon ra'ayi