Uwar muminai Ai'sha

Da yawa mutane musamman makiya makarantar Ahulul baiti (as) suna kokarin su nuna cewa ;wai shi'a basa son Uwar muminai A'isha, wannan kuwa yana daga cikin irin karyace-karyacen da kke dangana su ga shi'a wadanda bas u da wani tushe bare makama, abin dai d

Da yawa mutane musamman makiya makarantar Ahulul baiti (as) suna kokarin su nuna cewa ;wai shi'a basa son Uwar muminai A'isha, wannan kuwa yana daga cikin irin karyace-karyacen da kke dangana su ga shi'a wadanda bas u da wani tushe bare makama, abin dai da ya wagaba mu lura da shi shi ne mu a jiye kowane irin mutum a wajan da Allah da manzonsa suka ajiye shi

AttachmentSize
File Uwar muminai Ai'sha34.52 MB

Ƙara sabon ra'ayi