Ismar Imamai
Imaman Ahlul Baiti ma'asumai ne wato basa aikata sabo na zahiri da na badini, daga yarinta har zuwa mutuwa, da gangan ko da rafkanwa, kamar yadda annabi baya aikata sabo, ko kuskure, da mantuwa, domin Imamai su ne masu kare shari’a, masu tsayar da ita, h
Imaman Ahlul Baiti ma'asumai ne wato basa aikata sabo na zahiri da na badini, daga yarinta har zuwa mutuwa, da gangan ko da rafkanwa, kamar yadda annabi baya aikata sabo, ko kuskure, da mantuwa, domin Imamai su ne masu kare shari’a, masu tsayar da ita, halinsu tamkar halin Annabi ne. Dalilin da ya hukunta mana imani da ismar annabawa kuwa, shi ne ainihin dalilin da ya hukunta mana imani da ismar Imami ba tare da wani bambanci ba.
Attachment | Size |
---|---|
12795-f-hoosa.mp4 | 34.88 MB |
Ƙara sabon ra'ayi