حضرت علی ع
Manzon Allah (saww) ya ce da Ali (a.s): “Kai a wajena – ya Ali- kamar Haruna (a.s) ne da Musa (a.s), sai dai babu annabi bayana”. Sai ya tabbatar da duk wata alaka da take tsakanin Musa da Harun (a.s) amma domin gudun kada mutane su dauke Ali a matsayin A
Yakin Khaibara shi ne yakin da ya faru tsakanin Annabi da yahudawan garin khaibar, sarkin wannan yakin shi ne Imam Ali (as), yayin da duk sahabbai suka kasa cin nasara, sai Annabi (saww) ya aiki Imam Ali (as) wanda ya tunbuke kofar garin khaibar da hannu
Yayin da kafiran Kuraishawa suka shirya makircin yin taron dangi don ganin cewa sun kasha Annabi (saww) sai Allah ya umarceshi da ya fita ya yi hijira daga maka zuwa Madina, a wannan lokaci sai ya sanya Imam Ali (as) ya kwanta a kan gadonsa, don ya fanshi
Imamanci da Khalifanci bayan wafatin Annabi suna nufin wani aiki ne kuma nauyi ne daga Allah, irin aiki da nauyin da ya rataya a wuyan Annabawa, kuma wannan aikin mai zarcewa ne har karshen duniya. Kokum muce Imamanci da khalif

Annabi (saww) ya yi wasiyya da cewa Imam Ali (as) shui ne khalifa a bayansa, amma, harma ya tara dubban sahabbai a ranar Gadir ya daga hannun Imam Ali ya ce musu daga yau duk wanda na kasance shugabansa to daga yau Ali (s) shugabansa ne, a wannan lokaci

Imaman Ahlul Baiti ma'asumai ne wato basa aikata sabo na zahiri da na badini, daga yarinta har zuwa mutuwa, da gangan ko da rafkanwa, kamar yadda annabi baya aikata sabo, ko kuskure, da mantuwa, domin Imamai su ne masu kare shari’a, masu tsayar da ita, h