Yakin Khaibara
Yakin Khaibara shi ne yakin da ya faru tsakanin Annabi da yahudawan garin khaibar, sarkin wannan yakin shi ne Imam Ali (as), yayin da duk sahabbai suka kasa cin nasara, sai Annabi (saww) ya aiki Imam Ali (as) wanda ya tunbuke kofar garin khaibar da hannu