ANNABI SULAIMAN (A.S)

Annabi Sulaiman (a.s) yana da mulki mai girman gaske da ya mallaki duniya; tudu da ruwa, kuma mulki mai girma sama da hakan yana nan gaba tare da alayen manzon Allah (s.a.w) yayin da Imam Mahadi (a.s) zai zo ya mallaki wannan duniyar baki dayanta.

AttachmentSize
File ba3bb0e4dcaf8b8531bff4ad8b8c4a8f.mp414.09 MB

Ƙara sabon ra'ayi