ANNABI MUSA (A.S)

Annabi Musa (a.s) yana daga cikin annabawa masu daraja ta daya da Allah ya ba mu labarinsu kan abubuwan da suka faru a lokutan da suka gabata, yana daga cikin mu'ujiza babba ya rayu a lokacin da ake kashe duk wani yaro da aka haifa daga Banu Isra'il.

AttachmentSize
File 9a697ab043d395fb2ea5a801304f6373.mp416.57 MB

Ƙara sabon ra'ayi