ANNABI YUSUF (A.S)

Matar sarki ta nemi annabi Yusuf (a.s) sai dai ya samu kubuta daga sharrin alfashar da take so, sai dai yaduwar labarin bai yi mata dadi ba, sai ta sa aka kirawo matan misira da kyawun annabi yusuf ya sanya su yanke hannunsu.

AttachmentSize
File f32736148373b6e04cef3f15fdead227.mp427.48 MB

Ƙara sabon ra'ayi