Ibn Taimiyya da tauhidi Yana cewa Allah yana sama

 
Ibn taimiyya da mabiya irin makarantarsa sun nanace a kan cewa Allah yana sama kuma duk wanda bai san Allah yana sama ba, to bai san ubangijin da yake bautawa ba, amma abin mamaki shi ne mafi yawan hadisan da suke dogara da su kodai sun fassara hadisan Annabi ( saww) ne fassara gurɓatacciya, kokuma wasu labarai ne waɗanda aka karɓosu daga wasu mutane daban ba Annabi ba, domin malaman ahlussuna sun fassara waɗannan hadisai saɓanin yadda Ibn Taimiyya ya fassara, ballantana kuma mu tambayi ahalin gidan annabi (saww) za mu ga cewa abin ya sha ban- ban. Domin ya tabbata daga dalilan hankali da kuma na alƙur’ani sunna cewa ba zai taɓa yiwuwa a ce Allah yana wani keɓantacce waje a zaune a kan al’arshi ba, domin hakan yana nuna cewa Allah mabuƙaci ne, shi kuwa Allah mawadaci ne.

AttachmentSize
File e3878c761f18b84988eb19a135faeb3d.mp422.29 MB

Ƙara sabon ra'ayi