SHAHADAR SAYYIDA FADIMA (AS) (1)
Sunanta da nasabarta
Sayyida Faɗima Azzahra (as) it ace ƴ’ar cikamakin annabawa annabi Muhammadu (saww) mahaifyarta iata ce sayyida Ƙhadija ƴ’ar Ƙhuwailad.An haifeta ranar 20 ga watan jumada saniya, bayan aiko mahaifinta annabi muhammadu (asww) da shekara biyar.SiffartaSayyida Zahra (as) ta fi kowa kama da mahaifinta wajan tafirata, zamanta, nmotsinta maganarta, kyawun siffarta da kuma halayenta.Falaloli da darajojintaHaƙiƙa Allah yana fishi saboda fishin Faɗima:یا فاطمة ان الله یغضب لغضبك و یرضی لرضاك))قال رسول الله (ص):ابن حجر العسقلانی‘ في كتاب لا اصابة ‘ المجلد 4 صفحة 375.Ya zo a littattafai da dama kamar littafin Ibn Hajar Al'askalani Al'isaba mujalladi na 4, shafi na 375, Manzon Allah (saw) yana cewa:(Ya Faɗima haƙiƙa Allah yana fishi saboda fishinki, kuma yana yarda saboda yardarki)Annabi (saww) mai yaƙi ne da wanda ya yaƙi Faɗima.
Attachment | Size |
---|---|
c8330fc45bd8281ebaa6cad249068855.mp4 | 19.59 MB |
Ƙara sabon ra'ayi