Ismar Annabawa2

Isma siffa ce da annabawa suka siffantu da ita wacce take nufin annabawa ba sa yin sabo tun daga haihuwa har mutuwa, ba sa sabo baba ko karami, suna yara ko suna manya, kafin annbta ko bayan aiko su da sako, mai zubar da mutunci ne ko kuwa. Domin hadafin aiko annabawa ya tabbata

AttachmentSize
File 901e446177987397589d7db409dec607.mp412.47 MB

Ƙara sabon ra'ayi