ANNABTA (33)

Babu shakka Annabi Muhammad (saww) shi ne fiyayyen halitta, babu wanda Allah yake kauna fiye das hi.
Al’ummar musulmi Sunna da Shi’a shi’a sun hadu hadun a kan cewa Annabi (saww) mai albarka ne, kuma kowane mutum yana da bukatar wannnan albarkar tasa.
Don haka yin tawassuli da shi, da neman albarkarsa abu ne wanda yake ba mai wai kawai ya halatta bane, a’a Allah da kansa ya umarci muminai su nemi abarkarsa don haka babu mai neman albarkarsa, ko yin tawassuli da shi sai mumini, wanda ya san matsayi da alfarma ta Annabi Muhamnmad (saww).
Duk maganganun da wahabiyawa, yan izala, salafawa suke ta yi don hana mutane yin tawassuli da Annabi, lallai wadannan yasassun maganganu nasu bidi’a ce zalla suka zo da ita, amma suke fake da nunawa mutane su ne sunna, babban abin da suke nufi shi ne nuna tsananin  kiyayyarsu da annabi (saww).
Muna rokon Allah ya sa Annabi ya cecemu a dniya da lahira, saboda arkizinsa da matsayinsa a wajan Allah.

AttachmentSize
File 6e00401d529fd31dafcacb778c7fcd13.mp420.12 MB

Ƙara sabon ra'ayi