Kungiyar Kiristoci CAN Da Ta Da Majalisar Koli Ta Musulmi Sun Yi Kira Da Abinciki Rikicin Zaria

Kungiyar kiristoci da Nigeria CAN da kuma majalisar koli ta al-amuran musulmi a tarayyar Nigeria sun bukaci gwamnatin kasar ta gudanar da bicike kan kisan kiyashin da ya fari a birnin Zaria.

Kungiyar kiristoci da Nigeria CAN da kuma majalisar koli ta al-amuran musulmi a tarayyar Nigeria sun bukaci gwamnatin kasar ta gudanar da bicike kan kisan kiyashin da ya fari a birnin Zaria.

Jaridar premiumtime ta Nigeria ta nakalto masu magana da yawun kungiyoyin biyu wadanda suke magana a madadin musulmi da kiristocin Nigeria suna fadar haka. kakakin kungiyar CAN Musa Asake ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari a kafa komitin don gano musabbabin kisan kiyashin da kuma daukar matakan hana faruwan hakan a nan gaba. Har'ila yau CAN ya musanta labran da tashar television ta Presstv mai watsa labaranta da harshen turanci a nan Tehran ta watsa na cewa kungiyar tana da hannu a cikin rikicin abinda ya faru Zaria.

A nata bangarem majalisar koli ta al-amuran musulmi ta kafa komitin mutane 7 wanda ya kunshi manya manyan shuwagabannin kungiyoyin musulmi don sasanta bangarorin biyu. Is-haq Oloyede kakakin kungiyar NSCIA ya ce kungiyar tana bakincin abinda ya faru a zaria ta kuma yi kira da abi lamarin a hankali don tabbatar da zaman lafiya a kasar.

Ƙara sabon ra'ayi