Koya wa Yara Ta'addanci

Kungiyar 'yan ta'adda ta DAISH da ta shahara da ta'addanci a siriya ta dauki yara kanana masu yawan gaske da take koya musu yaki da kisan mutane. Wannan yaron da ake iya gani shi dan kasar Uzbakistan ne da aka koya wa yadda zai sarrafa makamai ya kashe mutane tare da karancin shekarunsa.

Ƙara sabon ra'ayi