Masu fatawar Wahabiyawa
Masu fatawar Wahabiyawa
Wata garabasa ga malaman wahabiyawan Saudiyya;
Wani mai kudi a kasar UAE ya shelata cewa idan dai masu bayar da fatawa daga malaman wahabiyawa irinsu Uraifi, Al'auda, Al'awaji, da su Ar'ur, da sauransu, suka je yaki Siriya to zai ba wa kowannensu Dirham Miliyan daya (kusan dala 300 000).
Idan dai yakin da suke yi bisa kariyar Isra'ila da Turai da Amurka da munafukan sarakunan Saudiyya jikokin Tsohon Najadu, da Yahduwan Najadu, To lallai ya kamata su amsa kira su je yakin.
Ƙara sabon ra'ayi