Wahabiyanci
Duk inda wahabiyanci ya sauka to zai yi kokarin ganin ya mayar da kasar kango, wannan shi ne halin wahabiyawa karkashin gwamnatin saudiyya la'anannu makiya Allah da manzonsa, masu kiyayya da bayin Allah. Wahabiyanci ya so ya mayar da Nigeria da Mali kango karkashin Boko Haram da Ansar, kamar yadda suka mayar da Afganistan, Irak, Somali, da sauran kasashen musulmi kangwaye. Allah ya tsare mu sharrin wahabiyanci mai kafirta mutane.
Ƙara sabon ra'ayi