Shugaban Jubhatun Nusra
An kama daya daga cikin shugabannin 'yan ta'addan Annusra wadanda suke wahabiyawa ne masu bakin rai da kisa da yanka mutane a lokacin da ya yi shigar mata yana son guduwa daga Syria. Wannan kuma wahabiyawa me zaku kira shi, shi ma musulunci ne jihadi ne ko bidi'a da kafirci. Ya ya hukuncin wanda ya yi shigar mata kuma a cikinku? ko kuwa komai naku halal ne amma na wasu haram ne, naku musulunci ne na wasu kuma kafirci ne.?!!
Ƙara sabon ra'ayi