Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Yankunan Palasdinawa Da Suke Yammacin Kogin Jordan

Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa.

Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Yankunan Palasdinawa Da Suke Yammacin Kogin JordanءAllahءMusulunciءAddiniءMohammadءAliءshiءmahdiءtvshiaء

Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa da suke garuruwan Tul-Karam, Qalqaliyya da Nablus da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa masu yawa tare da yin awungaba da wasu adadi masu yawa a yau Laraba.
Cibiyar kididdiga ta Palasdinawa da ke birnin Qudus ta sanar da cewar daga farkon watan Oktoban da ya gaba zuwa yanzu Palasdinawa 75 ne sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar suka kame, kuma 45 daga cikinsu kananan yara ne da matasa.

hausa.irib.ir

Ƙara sabon ra'ayi