Muguntar Saudiyya

Gidan radiyon Haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayar da wani rahoto a jiya da ke cewa, gwamnatin Saudiyya ta kulla cinikin sayen wasu makamai daga gwamnatin Isra'ila a kan kudi dalar Amurka miliyan 50, domin aike wa da su zuwa ga masu tayar da kayar baya a cikin kasar Syria. Mahukuntan na Saudiyya dai har yanzu ba su ce uffan a kan wannan rahoto ba.

Ƙara sabon ra'ayi