'Ya'uwan Masar da Fatawan shan Azumi

Shugaban 'yan'uwa musulmi na Masar Muhammad Badi'i ya bayar da fatawar shan azumi ga masu zanga-zangar goyon bayan Mursi da kin gwamnatin Soja domin wai su samu karfin yin muzaharar. Allah ya sauwake kuwa.

 

Ƙara sabon ra'ayi