Ta'addancin Budawa

A nan wasu musulmi ne a mayammar da Budawa 'yan addinin Buda suka yi layya da su don su yi izgili suka raba naman tsakanin mutane. A irin wannan halin da musulmin mayammar suke ciki ne kasashen larabawa ko in kula da hakan ba su yi ba. Maimakon haka sai suke taimakon 'yan ta'adda da isra'ila wurin ganin sun gama da basshar Asad.

Ƙara sabon ra'ayi