Jihadin Aure

Zinace-zinace da sunan jihadin Aure, ta yadda aka kawo kyawawan 'yan mata da yawa daga kasashen larabawa, yawancinsu daga kasar Tunisiya don wai su yi jihadin aure, wannan lamarin ya sanya an samu yawan cikin haram da matan suke ta zubar da shi yanzu haka. Sannan ga yawan fyade da wahabiyawan salafawan suke yi ga kowace mace suka cafke. Hatta da yar rahoto "Gada Awis" غاده اويس  ba ta tsira ba a garin Halab daga fyaden 'yan jubhatun Nusra. Fatawar jihadin nikah salafawan sun bayar da ita ne don jawo jarababbun bunsurayen wahabiyawa musamman da yake ba su da komai sai bin mata.

Ƙara sabon ra'ayi