Kashe Hasan Shahata

Kisan wulakacin da 'yan ta'addan salafawa suka yi wa Shahidi Sheikh Hasan Shahata ke nan. Duk duniyar musulmi masu tunani da hankali ta yi Allah wadai da abin da ya faru. Kuma ana zargin Mursi da taimakon 'yan ta'adda a Masar lamarin da ya ba su damar yin irin wannan ta'addancin. Su dai 'yan ta'addan suna jin zafin karuwar fahimtar tafarkin alayen annabi (s.a.w) da yake yaduwa a Masar ne.

Ƙara sabon ra'ayi