Wahayi

{mp3}audio/bakhsh-audio/2176.hosa{/mp3}

 

Wahayin Allah shi ne sanya sako ko fahimta ga bawa, yana iya kasancewa ta hanyar aiko mala’ika ko jefa fahimta ko halitta ta ga wani mutum daga bayinsa, ko yin mgana da shi mai sauti ta cikin wasu halittunsa.

Ƙara sabon ra'ayi