Tauhidin Halittawa 2

{mp3}audio/bakhsh-audio/2170.hosa{/mp3}

 

Babu wani mai halittawa sai Allah, kuma wannan halittawar ba ta kore cewa bayin Allah da halittunsa suna da iko da zabi a cikin ayyukansu. Don haka sabuba suna da tasu rawar da suke takawa.

Ƙara sabon ra'ayi