Dalilin Samarwa

{mp3}audio/bakhsh-audio/2164.hosa{/mp3}

 

Dalilin faruwa dalili ne da yake nuna mana cewa duk wani fararre akwai wanda ya farar da shi wanda shi kuma ba fararre ba ne, Allah madaukaki shi ba fararre ba ne shi ne ya samar da dukkan fararru wadanda su ne halittunsa baki daya.

Ƙara sabon ra'ayi