Ta'addancin Kasar Qatar
Daruruwan daliban jami'ar Tulkaram a Palastine, sun gudanar da wani gangami domin yin Allawadai da rawar da Qatar take takawa wajen haifar da fitinu a cikin kasashen larabawa, inda suka kona mutum-mutumin sarkin Qatar Hamad Bin Khalifa Al-thani a bainar jama'a, tare da bayyana shi a matsayin karen farautar Amurka da yahudawa a cikin kasashen larabawa.
Ƙara sabon ra'ayi