Rikicin Siriya

Kungiyar Jabhat Nusra ta tabbatar da cewa, a cikin kasa da sa'oi 24 da suka gabata, sojojin gwamnatin Syria sun kashe mayakanta 116 a musayar wuta da suka yi a cikin yankunan Homs da Idlib.

Ƙara sabon ra'ayi