TAKIYYA A A WAJAN SHI'A
TAKIYYA A A WAJAN SHI'A
Abin da ake nufi da takiyya shi ne: boye Akida a wajan wadanda suka da saba da mutum a cikin akida sakamakon abin da ka iya biyo bayan bayyana hakan daga garesu na cutarwa a gareshi.
A nan a mu fahimci cewa; TAKIYYA ba tana nufin wani abu ba sai dai neman zaman lafiya tare da wadanda ake rayuwa da su, sakamakon cewa rashin saninsu da akidar makarantar Ahlul baiti idan suka ga wani ya aikata sabanin abin da suke aikatawa tana iya yiwuwa su dauki mummunan mataki a kansa ba tare da sun yi bincike ba, kokuma su kasance sun nisanci gaskiya sakamkon rashin saninta.
Attachment | Size |
---|---|
13088.f.hoosa_.mp4 | 40.71 MB |
Ƙara sabon ra'ayi