Siffofin Allah Korarru

Allah shi kadai ne a siffofinsa, kuma siffofinsa su ne ainihin zatinsa, yawan siffofi a ma’ana ba yana nufin yawan zatinsa a samuwarsa ba, sai dai zatinsa daya ne, siffofinsa duk suna bayanin wannan zatin ne. sannan ya zama wajibi a kore wa Allah madaukaki dukkan wata siffa ta tawaya da aka fi sani da siffofin salbiyya.

AttachmentSize
File 80932a60b01926627ea32f06a0f1b7a0.mp416.6 MB

Ƙara sabon ra'ayi