Takalifin Allah Kan Bayi-2
Duk wani hukunci da Allah ya yi to akwai hadafi cikinsa wanda amfaninsa yake komawa zuwa ga bayinsa baki daya, don haka hukuncin Allah da dukkan ayyukansa cike suke da hadafi, hadafin yana ga bayi ba gare shi ba. Idan akwai maslaha cikin yin wani aiki sai ya yi umarni da shi, idan kuma akwai barna a cikinsa sai ya hana yin sa. Hankali ba zai yarda da ayyuka daga Allah da sanya hukunci ko shar’antawa daga gare shi ba tare da wani hadafi ba. Masu cire hadafi daga ayyukan Allah suna cire masa kamaloli ne. Ayyuka suna da muni ko kyawu su a kan kansu, don haka ne wasu suke bisa umarni wasu kuma suke bisa hani.
Attachment | Size |
---|---|
1f72c0c31a0ebb6497b273d00596ee30.mp4 | 11.06 MB |
Ƙara sabon ra'ayi