Koyi Cikin Akida-3

Sanin ubangiji yana yiwuwa ga kowane mutum, kuma kowane mutum yana da lada kan gwargwadon ikonsa da karfin saninsa, sannan ayyukan mutane ana saka su ne daidai gwargwadon hankalin mutum da sanin sa da ubangijinsa ne. Da wannan ne zamus an cewa sanin Allah shi ne jigon fikira da tunani ga dan Adam. Bangaren shari’a shi an dora shi ne bisa koyi da wanda ya fi kwarewa kai tsaye, don haka dole ne a koma wa wanda ya fi kwarewa a wannan bangaren.

AttachmentSize
File 15da7ca34e8f513ff1d81691a920282e.mp415.43 MB

Ƙara sabon ra'ayi