Annabi Yusuf (a.s) ya taso cikin jarabawa kan jarabawa tun daga jarabawar 'yan'uwansa da suka jefa shi a rijiya, zuwa jarabawar matar sarkin misira, da jarabawar gidan sarka.
Ƙara sabon ra'ayi