Su waye Ahul-baiti
Alayen manzon Allah (s.a.w) su ne Ali, Fatima, Hasan, da Husain (a.s) kamar yadda shari'a mai daraja da kanta ta zo da su. A luga muna iya cewa alaye sun hada har da mata da 'ya'ya da uwaye ko dangogin da suke rayuwa gidan mutum karkashinsa kuma yana hadawa har da jikoki. Sai dai musulunci a shari'arsa mai tsarki ya zo da istilahin alaye ga Muhammad da alayensa biyar da kuma tara daga 'ya'yan Imam Husain (a.s) kamar yadda ya zo dalla-dalla a litattafan shari'a.
Attachment | Size |
---|---|
![]() | 12.53 MB |
Ƙara sabon ra'ayi