Littafin Annabawa

Littattafan Annabawa su ne mafi tsarkin litattafai da Allah ya saukar a buniya, idan al'umma ta samu ci gaba to ta hanyar rubutu da rubuce-rubuce da littattafai ne, don haka annabawa suka zama su ne asasin ci gaban dan'adam, littafi yana nuna kimar mai rubuta shi, don haka ne babu wani littafi da ya fi littafin Allah kima da daraja da kariya daga duk wani kuskure.

AttachmentSize
File dbec57396d7549ff6e6875c3f46193d3.mp413.02 MB

Ƙara sabon ra'ayi