Ibn Taimiyya takaitaccen taruhiunsa

Akidar Ibn Taimiyya ta ginu ne a kan kiyayya da Imam Alli, ita kuwa wannan Akida ta smo asali ne daga kiyayyar da banu Umayya suke yiwa Imam Ali (as).
Mu'awiyya shi ne ya kafa wannan daula ta Banu Umayya, kuma ba shio da babban makiyi sai Imam Ali dan Abu Dalib.
Annabi (saww) yana cewa: ya Ali babu mai sonka sai mumini , kuma babu mai kinka sai munafiki.
 
Mu'awa ya yi duk irin kokarin da zai yi wajan ganin cewa sun kawar da hasken iyalan gidan Annabi (saww)

AttachmentSize
File 3ae148e2e33c537b1e6127329cca5931.mp418.34 MB

Ƙara sabon ra'ayi