TAUHIDIN IBN TAMIYYA YA YA SAƁA DA TAUHIDIN AHLUL BAITI (1)

Tuhidin Ibn taimiyya ya ginu a kan ƙalubalantar tauhidin makarantar Ahlul Baiti, wacce imam Ali (as) yake jagoranta, wato duk wata aƙida ta shi’a za muzga Ibn Taimiyya yana suka a kanta, kokuma yana kafirta mutane a kanta, za mu ga cewa aƙidar ta imam Ali, wacce ta tabbata cewa maganganun imam Ali ne, a bisa haka ne suka kafirta duk musuluman duniya, musamman mabiya makarantar Ahlul, harma suke halatta jinin mabiyansu, Duk da cewa Annabi (saww) ya faɗa mana cewa: ya bar mana nauyaye guda biyu littafin Allah wato Alƙur’ani da tsatsaonsa, wato iyalan gidansa, su ne wadanda idan muka riƙesu ba za mu ɓace ba har abada, ashe kenan tauhidinsu shi ne tauhidin gaskiya ba abin da Ibn taimiyya yake riyawa ba.

AttachmentSize
File 2876b818bf4ed22fb9e27436be0c5a66.mp423.7 MB

Ƙara sabon ra'ayi