ANNABTA (1)

Mu’ujizar Alƙur’ani
Alƙr’ani shi ne babbar mu’ujizar annabi Muahammad (saww)
Alƙur’anin da yake hannun al’ummar musulmi shi ne dai alƙur,nin da Allah ya saukarwa fiyayyen halitta Annabi Muhammad (saww).
            Alƙr’ani yana da mu’ujizozi ta ɓangarori daba n- daban , tun da Allah ya saukowa da Annabi Muhammad (saww) wannan littafi mai tsarki  daga zamani zuwa zamani ana gano mu’ujizozinsa,a amma yana da kyau mu fahimci cewa:
Alƙr’ani littafi ne na shiriya ga dukkan mutane tun da ga aiko Annabi (saww) har izuwa ƙarshen duniya.
Ø Annabi (saww) ya kasance umiyyi ne, wato mutumin, ummul ƙura, wanda bai wanda ba’a sanshi yana yana rubutu, kokuma karatu ba.
Ø Annabi shi ne cikamakin Annabawa bayansa babu wani Aannabi ko wani mursali, ma’anar wannan magana shi ne: shari’ar Annabi (saww) ta sgafe dukkan shari’o’in annabawan da suka gabace, sanann kuma babu wata shari’a da Allah zai sake saukarwa, wato babu wani annabi ko mursali da zai sake zuwa, har abada.
               

AttachmentSize
File 4f70bd0d7267ad88d3192cf9a53e4bc5.mp418.14 MB

Ƙara sabon ra'ayi