Ibn Taimiyya da tauhidi Siffofin Allah (3)

Mushabbiha wato ibn taimiyya da masu irin ra’ayinsa ba wai kawai sun tabbatarwa da Alla gabbai bane, abin ya huce haka sun tafi a kan cewa ɗan bidi’a shi ne wanda ya kore gaɓɓai daga zatin Allah.
Wato Ahlussuna  wajansu shi ne wanda ya ce Allah yana da gaɓɓai, wannan magana kuwa ta saɓa da koyarwar Alƙur’ani mai girma domi Allah yana cewa babu wani abu da ya yi kama da wani abu da za ‘a ce ; ya yi kama da Allah.
Malaman makarantar Ahlussuna sun saɓawa wannan ra’ayi na masu kamanta Allah da ababan halitta.
Don haka duk wata aya koo riwaya da ta yi mahana a kan hannu, ko fuska, to ba yana nufin hannu ba, yana nufin iko da ƙudira

AttachmentSize
File 9899f999fe3e905c4c19724b8a37479d.mp420.91 MB

Ƙara sabon ra'ayi