Addinin Musulunci-1

Addinin musulunci shi ne mafi kyawun tsari da Allah madaukaki ya saukar wa mutum don ya tafiyar da rayuwarsa ta duniya da tsara ta, kuma da samun sakamako mai kyau a lahira, idan akwai maslaha cikin lamari sai Allah ya yi wa mutum umarni da shi, amma idan akwai barna a ciki sai ya hana shi.

AttachmentSize
File dea5581f40767e2e7f789568a134f4d4.mp410.25 MB

Ƙara sabon ra'ayi