Hanyoyin Sanin Allah-1

Hanyoyin sanin Allah suna da yawa, sai dai mafi muhimmancin hanya ita ce hanyar da take nuna samuwar mai samarwa sakamakon samuwar samammu, ko hanyar da take nuna samuwar mai tsarawa sakamakon samuwar tsari.
Hanyar sanin Allah madaukaki ita ce hanyar da take iya tabbatar da samuwar Allah madaukaki da gamsarwa kan hakan, kuma hanyoyin sun kama tun daga hanya mafi sauki da take nuni da cewa duk wani samamme akwai wanda ya samar da shi, zuwa hanya mai tsauri, amma duk suna kai mu ga tattabar samuwa Allah.

AttachmentSize
File bda08f716eeceb26784b8e521d47bf23.mp411.59 MB

Ƙara sabon ra'ayi