Annabci Ludufi

Annabci ludufi ne daga Allah zuwa ga bayinsa domin kusantar da su zuwa ga hanyar tsira da zata kai su zuwa ga kamalarsu da dukkan rabautar duniya da lahira, ba tare da wannan ludufin ba dan Adam zai samu tabewa da rasa hanyar samun rabauta da tsira a duniya da lahira.

AttachmentSize
File aec168c13ef9e294d0a00ddfadbc4b0a.mp421.24 MB

Ƙara sabon ra'ayi