Hujru bn Udayy - 1
Ta'addancin da ya ke faruwa a kasar Siriya ya munana matukar gaske ta yadda a yau ya kai ga kungiyoyin salafawa da suke yaki don kifar da gwamnatin Basshar Asad sun fara tone kabarorin sahabbai masu daraja. Al'ummar musulmi baki daya tana kakkausan suka kan wannan danyen aikin na ta'addanci ga kabarorin salihan bayin Allah da yake gudana a Siriya.
Attachment | Size |
---|---|
c2890720a6863cd9bf06b9207ca42add.mp4 | 12.43 MB |
Ƙara sabon ra'ayi