Imamanci Jagoranci 2
Bayan wucewar annabawa Allah ya kan bar wasiyyi kuma halifa gare su wanda ya shiryar da shi da shiriyar annabawa, kuma yakan ba shi kariya daga dukkan sabo, da kuma ilimi mai fadi da babu jahilci tare da shi. Imamanci matsayi ne da Allah ya ke bayarwa ga wasiyyan annabawa, kuma hakkin jagoranci, da hukuma nasu ne, kamar yadda hakkin makomar addini da fatawa don sanin Allah da hukuncin shari'a nasu ne.
Attachment | Size |
---|---|
eba6bdb1b7de78d793f23b2a9db3bc35.mp4 | 14.46 MB |
Ƙara sabon ra'ayi