Addinin Musulunci-1
Musulunci shi ne addinin kamala da ci gaba da rahama ga dan Adam, wannan lamari ne da ma fi yawan musulmi kansu suka jahilce su yayin da suka takaita shi a haddodi da ibadodi da kisasi. Musulunci ya kafu, adalcinsa ya rayu, a lokacin Imam Ali (a.s) wanda duk da akwai yaki amma adalcinsa ya yalwaci baki dayan duniya. Musulunci rahama ne da adalci da kamalar dan Adam da ilmantar da shi da nuna masa hanyar tsira da wadata duniya da lahira.
Attachment | Size |
---|---|
ec3fcfba7e022af4085c3b89d12a172b.mp4 | 16.46 MB |
Ƙara sabon ra'ayi