Ismar Annabawa

Annabawa ba sa yin sabo sakamakon su ma’asumai ne, mutumin da yake da isma shi ne mutumin da ba ya sabo, ilimin da annabawa suke da shi cikakke ya sanya su masu kamalar da ba sa iya yin sabo, kamar mutum ne da ya san guba to babu yadda zai sha gubar. Kuma ya zama wajibi su zama ma’asumai don bin su ya zama wajibi, idan kuwa ba haka ba to wannan zai zama bude kofar halatta sabon Allah.

AttachmentSize
File bf1cf25f060b7460d1bfeb5212f9e9ea.mp414.82 MB

Ƙara sabon ra'ayi