Mu’ujizar Kur'ani
Mu’ujizar Kur'ani ita ce mafi girman mu’ujiza a tarihin rayuwar dan Adam baki daya wacce annabin rahama ya zo da ita sakamakon fasaha da balaga da hikima, mu’ujiza ce mai dauwama har abada da ba ya samun canji ko gyara ko gurbata. Don haka duk wata ruwaya ko magana da take nuni da wani abu mai kama da tawaya ko canji ko jirkita ga Kur'ani to wannan abin jefarwa ne.
Attachment | Size |
---|---|
640459928c7c3cfe3c9362f3470fce8a.mp4 | 16.97 MB |
Ƙara sabon ra'ayi